An ci gaba da samun bunkasar bukatar jigilar kayayyaki a Sin cikin rubu’i 3 na farko na bana, saboda daukakawa da juriyar bangare kere-kere masu inganci.
An kama wanda ake zargin, mai suna Mukaila Iliyasu, a yankin Akwaba da ke ƙaramar hukumar Eggon, yayin wani samame na haɗin gwiwa tsakanin sojojin Operation ...
A yau Litinin, kakakin ma’aikatar harkokin wajen Sin Mao Ning, ta gudanar da taron manema labarai na yau da kullum. Inda a gun taron, ta gabatar da wasu ...
Gwamnatin Jihar Sakkwato ta rufe wani ofishin kamfen na jam’iyyar ADC, bisa dalilin kare rayuka da dukiyoyi bayan wani rikici da ya faru tsakanin magoya bayan ...
Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa wasu matasa biyu, Aliyu Adamu da Mubarak Abdussalam, hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa samunsu da laifin kisan kai, ...
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya ba da umarni a kwanan baya, kan aikin ci gaba da daidaita yanayin da Rawayan Kogi, ko kuma kogin Huanghe da Sinanci ke ciki, ...
Rundunar ’Yansandan Jihar Gombe ta kama wani mutum mai shekaru 29, mai suna Ahijo Boyi, bisa zargin lalata manyan layukan lantarki da satar wayoyinsu.
A baya bayan nan ne hukumar kula da samar da abinci da raya aikin gona ta MDD FAO, ta gudanar da bikin karrama “Hazikan Mata” a fannin samar da abinci da raya ...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana zama shugaban Nijeriya a matsayin wata babbar ni’ima da Allah ya yi masa, yana mai cewa zai yi amfani da damar ...
Rahotanni na nuna cewa, wasu ’yan ta’adda sun yi wa motar da ke ɗauke da jami’an ’yansanda daga Sakkwato zuwa Zamfara kwanton ɓauna, inda suka kashe wasu daga ...
Hukumar Kare Haƙƙin Masu Amfani da Kayayyaki ta Jihar Kano (KCPC), tare da haɗin gwiwar shugabancin Kasuwar Singa, ta kama ...
Da safiyar yau ranar 2 ga watan Nuwamba, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da Sultan na Oman Haitham Bin Tariq Al- Said, ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results