Rundunar ’Yansandan Jihar Gombe ta kama wani mutum mai shekaru 29, mai suna Ahijo Boyi, bisa zargin lalata manyan layukan lantarki da satar wayoyinsu.