Sojojin Nijeriya ƙarƙashin rundunar Operation Fansan Yamma sun kuɓutar da mutane 11 da aka yi garkuwa da su a wasu hare-hare ...
Tsohon Sanatan Kogi ta Yamma, Dino Melaye, ya ƙalubalanci Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, da su fafata a gasar karanta ...
Kano Pillars ya nuna aniyarsa ta komawa sahun gaba a gasar Firimiya ta Nijeriya (NPFL) ta bana, bayan da ya samu wata nasara ...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga Majalisar Dokokin Jihar domin tantancewa da tabbatar da ...
Rajistar masu zaɓe ta Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) na fuskantar tambayoyi kan sahihancin bayananta, bayan gano ...
Tsohon Sanatan Kogi ta Yamma, Dino Melaye, ya zargi Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) da ɗaukar matakan da yake ...
Yawaitar gobara a kasuwannin Jihar Kano na ci gaba da jefa ’yan kasuwa cikin asarar dukiya, tare da tayar da tambayoyi kan ...
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawan ta ƙasa, Sanata Barau Jibrin, ya bayyana kwarin gwiwarsa cewa Shugaba Bola Ahmed ...
Shugaban ƙaramar jukumar Zaki da ke Jihar Bauchi, Mallam Masud Aliyu Umar, ya rasu sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ...
Hukumar FAA da Hukumar Binciken Hatsarin Sufurin Jiragen Sama ta Ƙasar (NTSB) sun fara bincike domin gano musabbabin faɗuwar ...
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce biyan wasu tsoffin basussukan da suka dabaibaye ɓangaren wutar lantarki a Nijeriya ya ...
Cibiyar Kula da Cututtuka Masu Yaɗuwa ta Nijeriya (NCDC) ta ce an gano mutane biyu da ake zargin sun kamu da cutar Ebola a yankin Arewa maso Gabashin ƙasar. Ana ci gaba da binci ...