Rundunar ’Yansandan Jihar Gombe ta kama wani mutum mai shekaru 29, mai suna Ahijo Boyi, bisa zargin lalata manyan layukan lantarki da satar wayoyinsu.
A baya bayan nan ne hukumar kula da samar da abinci da raya aikin gona ta MDD FAO, ta gudanar da bikin karrama “Hazikan Mata” a fannin samar da abinci da raya ...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana zama shugaban Nijeriya a matsayin wata babbar ni’ima da Allah ya yi masa, yana mai cewa zai yi amfani da damar ...
Rahotanni na nuna cewa, wasu ’yan ta’adda sun yi wa motar da ke ɗauke da jami’an ’yansanda daga Sakkwato zuwa Zamfara kwanton ɓauna, inda suka kashe wasu daga ...
Hukumar Kare Haƙƙin Masu Amfani da Kayayyaki ta Jihar Kano (KCPC), tare da haɗin gwiwar shugabancin Kasuwar Singa, ta kama ...
Da safiyar yau ranar 2 ga watan Nuwamba, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da Sultan na Oman Haitham Bin Tariq Al- Said, ...
Sojojin Nijeriya ƙarƙashin rundunar Operation Fansan Yamma sun kuɓutar da mutane 11 da aka yi garkuwa da su a wasu hare-hare ...
Tsohon Sanatan Kogi ta Yamma, Dino Melaye, ya ƙalubalanci Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, da su fafata a gasar karanta ...
Kano Pillars ya nuna aniyarsa ta komawa sahun gaba a gasar Firimiya ta Nijeriya (NPFL) ta bana, bayan da ya samu wata nasara ...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga Majalisar Dokokin Jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni.
Rajistar masu zaɓe ta Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) na fuskantar tambayoyi kan sahihancin bayananta, bayan gano ...
Tsohon Sanatan Kogi ta Yamma, Dino Melaye, ya zargi Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) da ɗaukar matakan da yake ...