Hukumar FAA da Hukumar Binciken Hatsarin Sufurin Jiragen Sama ta Ƙasar (NTSB) sun fara bincike domin gano musabbabin faɗuwar ...
Dakarun Sojin Nijeriya sun hallaka ƴan ta’adda shida, sun kama wasu mutane 11 da ake zargin suna haɗin kai da ƙungiyoyin ...
Cibiyar Kula da Cututtuka Masu Yaɗuwa ta Nijeriya (NCDC) ta ce an gano mutane biyu da ake zargin sun kamu da cutar Ebola a ...
Mutane uku sun ƙone kurmus bayan wata bas mai ɗauke da kajin da aka ƙyanƙyashe ‘yan kwana ɗaya ta yi karo da wata babbar mota ...
An zaɓi nasarar da Cristiano Ronaldo ya samu ta lashe kyautar Ballon d’Or a shekarar 2008 a matsayin mafi kyawun nasarar ...
Kotu Ta Tabbatar Da Rochas Okorocha A Matsayin Wanda Ya Lashe Zaɓen Fidda Gwanin APC Na Imo Ta Yamma
Wata babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) da ta wallafa sunan tsohon ...
Wasu ƴan bindiga sun yi garkuwa da wata malamar makarantar firamare, Amina Hussaini, a gidanta da ke garin Kuru, cikin ...
Rundunar ’yansandan jihar Kaduna ta hana zirga-zirgar manyan motoci a cikin jihar daga tsakar dare zuwa ƙarfe 8 na daren ...
Mai shari’a Obiora Egwuatu ne, ya bayar da umarnin a ranar Alhamis, 29 ga watan Oktoba, 2026, bayan ya yanke hukuncin cewa ...
Sojojin Operation FANSAN YAMMA sun kashe wasu da ake zargin ’yan ta’adda ne guda takwas, tare da ceto mutane uku da aka sace ...
Wata mai ciki Jamila na hannun ’yan bindiga makonni uku bayan sun sace ta a gidanta da ke Millennium City, a Jihar Kaduna.
Jam’iyyar ADC ta yi wa jam’iyyar (APC) ba’a kan gangamin ƙaddamar da yaƙin neman zaɓenta na shiyyar Arewa maso Yamma da aka ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results