Wannan shafi ne da ke kawo mu ku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya Ibrahim Yusuf Mohammed da Abdullahi Bello Diginza Rahotanni daga Ukraine sun ce hukumar yaƙi da cin ...
Tun daga ranarta ta farko a wurin aiki, Adu ta fahimci cewa ta yi babban kuskure. "An ba mu tufafin aiki ba tare da sanin me za mu yi ba takamaimai. Tun daga ranar farko aka kai mu ma'aikatar haɗa ...
Wani bincike da kamfanin dillancin labaran Faransa na AFP, ya nuna cewa dakarun Rasha ba su sake kwace iko da wani yanki a cikin Ukraine ba a watan Maris kamar yadda ta saba tun bayan fara mamaya.
Gambiya ta bi sahun kasashen Afirka wajen nuna damuwarta kan yadda matasan nahiyar ke rububin shiga aikin soja a Rasha. Kafofin yada labarai da dama ciki har da wani rahoto na kamfanin dillancin ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results