Wani bincike da kamfanin dillancin labaran Faransa na AFP, ya nuna cewa dakarun Rasha ba su sake kwace iko da wani yanki a ...
Wannan shafi ne da ke kawo mu ku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya Ibrahim Yusuf Mohammed da Abdullahi Bello Diginza Rahotanni daga Ukraine sun ce hukumar yaƙi da cin ...
Tun daga ranarta ta farko a wurin aiki, Adu ta fahimci cewa ta yi babban kuskure. "An ba mu tufafin aiki ba tare da sanin me za mu yi ba takamaimai. Tun daga ranar farko aka kai mu ma'aikatar haɗa ...
An samu cinkoson ababen hawa a kan iyakar Mongolia a daidai lokacin da dimbin mutane ke tserewa daga Rasha domin guje wa kiran da shugaba Vladimir Putin ya yi na rajistan sabbin sojojin da za su ci ...
Gambiya ta bi sahun kasashen Afirka wajen nuna damuwarta kan yadda matasan nahiyar ke rububin shiga aikin soja a Rasha. Kafofin yada labarai da dama ciki har da wani rahoto na kamfanin dillancin ...
Da yake jawabi ministan harkokin wajen ƙasar, Musalia Mudavadi ya ce zai shirya ziyara zuwa birnin Moscow a wata mai zuwa biyo bayan mutuwar wasu matasa ƴan ƙasar a filin daga, bayan da aka shigar da ...